Labaran Kannywood

VIDEO: Kalli Abinda Babulaye Ke Yiwa Budurwar Shi A Gaban Camera

Duniya budurwar Wawa kalli yadda Daya daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan hausa Mai suna Babu late yakeyi da wata budurwa a gaban camera

Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi yanzu yanzu muka sami wani sabon video yadda babulaye yake lalata da wata budurwa

Wannan lamari ya fara Zama abin tsoro Kasancewar yadda mutane suke daukar rayuwar duniya kamar madauwama Kuma sannan Babu Wanda zai fada masu gaskiya su daina yin abubuwa da Basu dace ba Sam Sam

Tirkashi lallai ya kamata a Kara zage dantse wajen kokarin dakile Matsalar jahilcin Babu laye domin Sam Sam ba dabiar kirki bane kuma ba dabiar kwarai bace Sam Sam

Ko Babu Komi yakamata ya tuna cewar wata Rana shi mahaifi ne Kuma ko wani daa zai so ace babansa mutumin kirki ne kuma Wanda yasan abinda yakeyi

Muna Kira da malamai da kuma mahukunta da sukara zage dantse sosai wajen ganin cewar an dakile duk ire iren wadannan matsaloli da muke fuskanta a AREWA maso gabashin nigeria Kasancewar mu musulmai

Muna godiyah da irin yadda kuke bibiyarmu a kowani lokaci domin samun Ingantattun sahihan labarai da dumi dumi muna godiyah da ziyarah

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button