Labaran Kannywood

Tirkashi Wani Babban Asiri Ya Tonu Gameda Auren Ummi Rahab Da Lin Baba

Ta faru ta kare Wani Babban Al amari ya sake bayyana Gameda Auren Ummi Rahab Da ita da lilin baba wato tuwona Mai na dukkansu jarumai a masanaantar fina finan kannywood

Assalamualaikum warahamatullahi taala wabarakatuh jamaa masu albarka barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a dai dai wannan lokaccin dauke da sabon video da dumi dumi

Idan Baku manta ba as watannin bayane aka Sami sabani tsakanin yara da Mai gidansu wato lilin baba da Ummi Rahab su da Mai gidansu  Adam a zango

Kowa ya sani cewar Adam a zango Yana daya daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan kannywood wandaa suka Sami shura da daukaka a cikin masanaantar

Kalli cikakken sabon video domin kallon halinda wadannan fitattun jarumai suke cikin Gameda aurensu da ya gabato gadan gadan

Lallai ya na da matukar mahimmaci ku tsaya ku Kalli wannan sabon video har karshe domin kallon wainarda ake toyawa

Muna godiya da irin yadda kuke bibiyarmu a koda yaushe domin samun sahihan labarai da dumi dumi Muna godiya da ziyarah

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button