Maganin Karfin Azzakari

Tirkashi! Kalli Sabon Salon Tallan Maganin Girman Nono

Tirkashi! Kalli Sabon Salon Tallan Maganin Girman Nono lamarin tayi kamari sosai domin salon Tallan Maganin gargajiya ya zamo abin ban tsoro ga tarbiyyar Yaya ausawa

assalamu alaikum warahamatullahi taala wabarakatuh jamaa masu albarka barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a dai dai wannan lokaccin dauke da sabon video

Saida Maganin gargajiya musamman na gyaran Nono da Kuma magance matsalar Karfin shaawa wato Karfin da Girman Azzakari ga Maza da Kuma mata

Kwatsam sai ga wata fitsararriya Mai sai da magungunan maaurata a TikTok tazo tana rawar kwalelenka na safarau kwana cassain

Anan sai dai muce ubangiji Allah subhanallahu wataalla ya kiyaye gaba ya kumaa kare zuriyarmu gaba da baya daga shiga ire iren wannan mugun yanayi amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button