Labaran Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Allah Yasa Mutuwa Hutuce – Jarumar Kannywood

Assalaamu alaikum warahamatullahi taala wabarakatuh jamaa masu albarka barkanmu da sake saduwa daku a dai dai wannan lokaccin dauke da sabon video

Akwai wata Jarumar Kannywood sunanta asmau sani ta kasance daya daga cikin jajirtattun jarumai Kuma hazikai Wanda basa shigar rashin tarbiyyar sannan Kuma bata fitowa a matsayin yar bariki ko Kuma Mai yawan fada

Asmau sani ta kasance fitacciyar jaruma a masanaantar fina finan kannywood wadda take yawan fitowa a matsayin mahaifi kasancewar ita din ba yarinya bace Kuma sannan Hakan yafi mata zaman lafiya da dorewar mutuncin ta a masanaantar fina finan kannywood

Allah sarki mutuwaa Mai yankan kauna duk yadda kakeson Wani makusancinka da duk irin shakuwar da ke a tsakaninku watarana Mutuwa zata rabaku

A yaune mahaifin asmau sani yacika shekara daya da rasuwa allahu aakbarkaa tana matukar kaunar mahaifinta Wanda yayi mata gata tun batasan ita wacece ba

Muna Kara mata taaziyya sannan Muna rokon Allah subhanallahu wataalla ya gafarta masa ubangiji Allah ya jaddada rahama a kabarinsa idan tamu tazo Allah kasa mucika da kyau da Imani Yaya rabbal alamin

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button