LabaraiLatest Post

CIKAKKEN VIDEON KASHE WANDA YAYI ƁATANCI GA ANNABI (S A.W) KUMA AN KONE GAWARSA

ANKASHE WANDA YAYI ƁATANCI GA ANNABI (S A.W) KUMA AN KONE GAWARSA

Daga nan tipper garrage Dake unguwar Lugbe a nan babban birnin tarayya Abuja birnin tarayya
Yayi wannan aika aikan a daren jiya an kasheshi a yau asabar da misalin karfe 01:30pm

Allah kai dadin tsira ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

Yanzu-Yanzu: Wani Matashi Mai Suna Halliru Yayi Batanci Ga Annabi A Abuja Kuma Nan Take Jama’a Sun Kashe Shi.

Matashin wanda ma’aikacin vigilant group ne dake Abuja yayi batancin kuma an kashe shi nan take.

Me zaku ce?

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button