Labaran Kannywood
Tirkashi! Sai Kace ba Yaya hausawa ba Rawar Gidan Gala

subahnallahi yan Gidan Gala sun fitoda Wani sabon rawar iskanci a bainar jamaa Babu kunya Babu tsoron Allah
Assalamualaikum warahamatullahi taala wabarakatuh jamaa masu albarka barkanmu da sake saduwa daku a dai dai wannan lokaccin dauke da sabon video da dumi dumi
Wani sabon video yadda yan Gidan gala suke Raye raye na rashin kunya Babu kunya Babu tsoron Allah yadda yake mata abinda yaga dama saboda ta gagara rike mutuncin kanta bare Wani ya tayata
Anan sai dai muce ubangiji Allah subhanallahu wataalla ya kiyaye gaba ya kumaa kare zuriyarmu gaba da baya Amma yakamata ace Maluma su Kara zage dantse sosai ganin yadda tarbiyyar Yaya. Hausawa yaketa Kara tabar barewa